Free E-Books

In Both English & Hausa Language

English Books

  • Usûl As Sunnah of Imām Aḥmad

    This tremendous text by the Imâm of Ahlul Sunnah clarifies the ʿAqîdah (Creed) and Manhaj (Methodology) of Ahlul Sunnah.

  • A Look Into The Reality of JIBWIS

    Prompt Denunciation Exposing The Realities of The Corrupt Foundations And Methodology of Jama'atul Izalah (JIBWIS)

Littattafan Hausa

  • Qurʾâni Ya Faara Kuma Ya Rufe Da Tauhidi

    Shin mene manufar halittarmu da akayi? Kuma a dunƙule zuwa ga me Qurʾâni ke kiranmu?

  • Falalar Tauhidi

    Abubuwan Dake Ƙunshe Ciki: Buƙãtuwar Baawa Zuwa Ga Tawhidi, Tauhidi Ne Mafakar Halittu, Tauhidi Ne Musabbabin Gyãran Duniya, Tauhidi Ne Hanyar Kwanciyar Hankali Da Yalwar Zukãtã, Dukkanin Qur’ãni Akan Tawhidi Ya Ke (Magana Akai) & Tauhidi Ni’ima Ne Duniya Da Laahira.

  • Usûl As-Sittah - Asali Shida

    Shaykh ya sadaukar da rayuwarshi wurin kira zuwa ga Tawhīdi, ya dage wajen neman ilimi, ya yaki Shirka da Bidi’o’i (ƙirkirarrun al’amura a addini).

    Karanta ka kuma fahimci wannan matanin mai girma, domin zai yi bayanin wani abu game da haƙiƙanin Islãm, da izinin Allãh.