Menene Salafiyya? Kuma Ga Me Take Kira Zuwa (1-10)
Sh. 4-7 Menene Salafiyya? Kuma Ga Me Take Kira Zuwa na Abû Khadeejah ʿAbdulWâhid Alam (حفظه الله)
Menene Salafiyya? Kuma Ga Me Take Kira Zuwa (Muqadimah)
Dukkanin godiya ta tabbata ga Allâh, Ubangijin dukkanin halittu. Allâh ya kara daukaka ambaton Annabi a cikin mafi daukakar tawaga ta mala'iku, tsira da aminci su tabbata agare shi da iyalen shi, da sahabban shi da duk waɗanda suka bishi daidai (a kyautatawa) har zuwa ranar sakamako.
Jingina Kai Ga Tafarkin Magabaata (Salaf)
Al-Imâm ʿAbdul-ʿAzîz b. ʿAbdillâh b. Bâz yace: Salaf su ne Ahlus-Sunnah wal-Jama'ah.
Bidi’ah Tafi Soyuwa Wurin Iblîs
“Haƙiƙa bidi’ah tafi soyuwa wurin Iblîs sama da zunubi domin (ma’abocin ta) ba ya tuba daga bidi’ah, amma ana tuba daga zunubi.”
(1) - Salafi Daʾwah Dangane da Sauran Jama'a.
Zan fadi kalami na gaskiya bayan wanda babu wani Muslmin da zai iya musawa bayan gaskiyar ta bayyana gareshi. Abu na farko, Da'awar Salafiyyah joni ce ga mene? "Salafî" joni ne zuwa ga "Salaf" (Magabaata na Ƙwarai)
Tafarkin Sahabbai - Tafarki Guda Na Samun Tsirã.
Manzon Allāh (ﷺ) ya bamu labarin rarrabuwa da zata auku kuma ya nuna mana mafita, saboda haka duk neman tsīrã toh yayi riko da tafarkin Magabaata na Kwarai (Salaf As-Ṣāliḥ).
Salaf Sune Ma'abota Sunnah
Shaykh ʿAbdul-ʿAzīz b. Bāz (رحمه الله) ya bayyana cewa Salaf As-Ṣāliḥ (Magabata na Kwarai) Ahlul Sunnah ne!