Zama Da Ahl As-Sunnah Da Ahl Al-Bidi'ah | Shaykh Ṣāliḥ al-Luḥaydān
Mai Tambaya: Wanda yake zama da Ahl As-Sunnah (Mutanen Sunnah) da kuma Ahl Al-Bid’ah (Mutanen Bidi’ah) kuma yake cewa rarrabuwar kan al’ummar ta isa, kuma ni ina zama tare da kowa-da-kowa.
Ma’anar Dimokuradiyya [Democracy] da Tarihin Ta
[Ma'anar] Dimokuradiyya shi ne yancin yin magana, yancin yin addini, yancin yin tafiya, dukkannin yanci da yake kunshe da rudani faace yancin Musulunci da ya takaita da koyarwar Musulunci. Wannan itace Dimokuradiyya…
Raddi Akan Shubuhan Mutanen Bidi'a - "Ku Dauki Gaskiyar Ku Bar Karya"
Babu shakka cewar an umarce mu da mu dauki gaskiya kuma mu bar wanda yake ba gaskiyaba amma ba'a umarce mu da mu dauki gaskiya daga mutanen bidi'ah da masu son zuciya ba!