Wasiyya Ta Ga Waɗanda Suke Ƙoƙartawa Wajen Riko Da Littafin Allãh
Wasiyya ta ga waɗanda suke ƙoƙartawa wajen riko da littafin Allãh da sunnar Manzon Allâh (ﷺ) da kuma tafarkin Magabaata shi ne ku yi hakuri…
Jin Kunyar Allãh
Shin muna haƙiƙanin jin kunyar Allāh? Muna zunubi kullun muna masu mantuwa cewar Allāh, Ar-Raqīb, wanda yake kallonmu a kowanne lokaci, yana ganinmu. Karanta nasihar Al-ʿAllāmah Rabīʾ Al-Madkhali game da wannan.
Kyakkyawar Mu’amala da Mutane
Idan ka jingina kanka zuwa ga sunnah ka tuna cewar yana daga sunnah kyautata ɗabi’unka