
Falalar Tawhîdi da Ke Janyo Jin Daɗi A Rayuwar Duniya
Daga falalar Tawhidi da ke janyo Jin daɗi a rayuwar duniya da kuma lahira shi ne abunda Shaykh ya ambata a babin da ya gabaata na littafinshi kuma an taƙaita su a abunda zai biyo…

Tafsir: Kai Kaɗai Muke Bautawa Kuma Daga WurinKa Kaɗai Muke Neman Taimako. Ash-Shaykh Ibn ʿUthaymîn
Ma'ana, "ba ma neman taimakon kowa a ibaada ko wani abu koma bayan haka." Wannan "neman taimakon" shi ne neman tallafi, da taimako, kuma Allâh (سبحانه وتعالى) ya haɗa tsakanin bauta (ibaada) da kuma neman tallafi ko tawakkali (dogaro akan Allâh) a wurare masu dama cikin Qur'ãni.


Asulan Tauhidi - 2 - Ina Zamu Fara?
Kuma ba mu aika gabaaninka (ya Muhammad) annabi ba faace sai da muka yi mishi wahayi cewa “babu abun bautawa da gaskiya sai Ni (Allâh) domin haka ku bauta min” (Sûrah Anbiya: 25)

Asulan Tawhidi - 1 - Tawhidi Shi Ne Tushen Addini
Qur'âni yayi umarni da bautar Allâh shi kaɗai, ba tare da kishiyoyi ba, kuma yana hani ga shirka. Wannan shi ake kira tawhidin ayyuka da ad-du'a (Al-Tawhîd Al-'Amalî At-Talabi) wato mutum ya sanya ayyukan bautarshi su zamanto na Allâh shi kaɗai, kuma ba ya neman kowa da addu'arsa, neman taimakonsa, neman mafaka, neman agaji da sauransu.

Koyi Aqeeda A Wata Biyar
Al'amarin su abun ban mamaki ne! Ba sa cewa meyasa kullum kuke koyan Kitãbu Salãh [Littafin Sallah], Kitãbu Tahãra [Littafin Tsarki] da Kitãbu Zakãh [Littafin Zakah], meyasa sai baza ku koya a shekara biyu ko uku ba (kaɗai) shikenan ku gama.

Matsayin Tawhidi Ga Zukãta
Zukata suna bukatar Tauhidi! Kuma shine, a keɓe dukkan bauta ga Allãh (سبحانه) Shi kadai.

![Qaiʾdoji Huɗu [Darasin 5]](https://images.squarespace-cdn.com/content/v1/627aee7499341b159fdb12a2/1662034096035-8J1HXLWLPZZA3BUFILE7/IMG_26FDB3E9D96C-1.jpeg)
![Qaiʾdoji Huɗu [Darasin 4]](https://images.squarespace-cdn.com/content/v1/627aee7499341b159fdb12a2/1662034096035-8J1HXLWLPZZA3BUFILE7/IMG_26FDB3E9D96C-1.jpeg)
![Qaiʾdoji Huɗu [Darasin 3]](https://images.squarespace-cdn.com/content/v1/627aee7499341b159fdb12a2/1662034096035-8J1HXLWLPZZA3BUFILE7/IMG_26FDB3E9D96C-1.jpeg)
![Qaiʾdoji Shida [Darasin 6]](https://images.squarespace-cdn.com/content/v1/627aee7499341b159fdb12a2/1662034096035-8J1HXLWLPZZA3BUFILE7/IMG_26FDB3E9D96C-1.jpeg)
![Qaiʾdoji Huɗu [Darasin 2]](https://images.squarespace-cdn.com/content/v1/627aee7499341b159fdb12a2/1662034096035-8J1HXLWLPZZA3BUFILE7/IMG_26FDB3E9D96C-1.jpeg)
![Qaiʾdoji Huɗu [Darasin 1]](https://images.squarespace-cdn.com/content/v1/627aee7499341b159fdb12a2/1662034096035-8J1HXLWLPZZA3BUFILE7/IMG_26FDB3E9D96C-1.jpeg)





Meyasa Allaah Ya Hallici Mutum Da AlJan?
Meyasa Allāh hallici ni? Menene manufar rayuwata?