Kurakurai Cikin Aqeeda - Gina Masallatai Saman Kaburbura, Yin Sallah A Wurin Da Gina Rufi Akan Su - Shaykh ʿAdul-ʿAzîz bn Bâz
"Kuma da sun aikata Shirka, da abunda suka kasance suna aikatawa ya rushe musu (ba zai amfane su ba)".
Kurakurai Cikin Aqeeda - Musanta (ƙaryata) ʿUluww na Allâh da Istiwa - Shaykh ʿAdul-ʿAzîz bn Bâz
Dayawan Musulmai suna fadawa cikin kurakurai a aqeeda da abubuwan da suke tunanin cewa (daga) Sunnah su ke alhalin kuwa bidi'o'i ne. Daga cikinsu…
Samun Yaƙini Game da Allãh
Kuma ya wajaba akan Mu'mini ya kiyaye sharrin harshen shi daga faɗin abubuwan da zasu rage (wato su aibanta martabar) Ubangijinsa, ko kore siffofinsa, ko raina abunda ya umarceshi da Shi.