Hukuncin Karanta Sūrah Al-Fātihah Lokacin Kwangilar Aure
Karanta Al-Fātihah ko wanin shi daga takamaimman Suwar (wt: Surorin Al’Qurani) ba za a karanta su ba faace a wuraren da aka halatta su. In ka karanta shi a wanin wurin da ba daidai ba - a matsayin aikin ibaadah - a na daukan ta a matsayin Bidi’ah.
Ranar April Fool’s
Ranar ‘April Fool’s’ ta shahara tsakanin wasu mutane a kasar waje - a kasashen da ba na Musulunci ba - ranar daya ga watan Afirilu, kuma wasu Musulmai suna kwaikwayon su a hakan ta yanda suke daukan cewa ya halatta suyi karya a wannan ranar…Menene ra’ayinku game da wannan aqida da kwaikwayo?
Bikin Ranar Masoya (Valentine’s Day)
Hukuncin Bikin Ranar Masoya (Valentine’s Day) - Al-ʿAllãmah Muhammad b. Sãlih Al-ʿUthaymin - Allãh ya jikan shi!
Bayani Daga Kwamitin Manyan Malamai Game da Ikhwân-ul-Muslimîn (wato: ‘Yan Braza)
"Haƙiƙa wanda suka rarrabu a addininsu suka kasu zuwa ƙungiyoyi kai (Ya Muhammad ﷺ) babu ruwanka da su. Al'amarinsu na ga Allāh kuma Shi ne zai gaya musu abunda suka kasance suna aikatawa." [Sûrah Al-An’âm, 159]
Yin Musharaka Da Kafirai Wajen Bikin Kirismeti (Christmas).
Bai halatta ga musulmi namiji ko mace suyi mushakara da kristoci, yahudawa, ko wasun su daga kafirai a bukukuwansu ba. Maimakon haka, wajibi ne ayi watsi da wannan.
Ladubban Dalibin Ilimi - Shaykh Ibn Bãz
An tambayi Shaykh Bin Bãz: Menene ladubban da ya kamata ɗalibin ilimi ya siffantu da su?