Back to All Events

Menene Salafiyyah?


Ku biyo mu domin koyon ingantacciyar hanyar bin Addinin Musulunci!

Mai koyarwa: Abû Jâsir ʿAbdullâhi Abubakar (وفقه الله)

🗓 • Asabar, 10th December, 2022. 16 Jumãda Al-Ulã, 1444 - In Shâ Allâh

⏰ • 8:00 [20:00] PM - Lokaci a Agogon Najeriya 🇳🇬


Lokutan ƙasãshen waje:

[🇳🇬] Nigeria - 8:00 PM [🇬🇧] United Kingdom - 7:00 PM [🇮🇳] India - 12:00 AM [🇬🇭] Ghana - 7:00 PM [🇸🇦] Saudi Arabia - 10:00 PM [🇪🇬] Egypt - 9:00 PM [🇸🇩] Sudan - 9:00 PM


📍• AMMAN Circle Telegram



Muna shawartar kowa da kowa ya mika wannan gayyata ga 'yan uwa, abokan arziki, da duk wanda yake yi wa fatan alheri. Allah ya saka muku da alkhairi.

Previous
Previous
9 December

The Three Fundamental Principles - Lesson 10

Next
Next
11 December

Qa'idoji Hudu (Qawaid Al Arba' - Hausa)