Mai Yasa Sahabbai Basu Yi Maulidi Ba?
﷽
Shaykh Ṣalāh bin Fawzān al-Fawzān (حفظه الله ورعاه) Yana Cewa:
Basu (wt. Sahabban Annabi) bar shi ba sai dai dan yin sa ba addini bane, kuma koyi ne da Naṣārá (Kiristoci) sannan Annabi (ﷺ) ya hana su kama da Naṣārá.
Al-Khuṭab Al-Minbariyyah (Juz Na 1)
Fassarar AMMAN CIRCLE Editorial