Da Ya Kasance Alkhairi Da Sun Rigamu Aikatawa!


Shaykh ‘Arafāt bin Ḥassan al-Muḥammadī (حفظه الله ورعاه) Yana Cewa:

Hakika tunatar da mutane sirar sa (ﷺ), da falalarsa, da dabi'unsa, da abinda ya kebanta da su ba a iyakance sa da ranar haihuwarsa ba kawai!

Toh, yaya kuma idan ranar maulidi aka samu karairayi da kazanta da kuma fadinsu wai yana zuwa ya yafe zunubai?!

Daga “X” na Shaykh ‘Arafāt

Fassarar AMMAN CIRCLE Editorial


Previous
Previous

Shaykh al-Albānī Akan Bidi’ar Maulidi

Next
Next

Mai Yasa Sahabbai Basu Yi Maulidi Ba?