Shaykh al-Albānī Akan Bidi’ar Maulidi
﷽
Shaykh Muḥammad Nāṣir ad-Dīn al-Albānī (رحمه الله) Yana Cewa:
Da ya kasance Alkhairi. Da Magabata na Nwarai sun san shi. Sun fimu ilimi da ibadah. Da yakasance Alkhairi da sun san sa sun aikata sa kuma baza su gujesa ba suki aikatawa ba.
al-Hudá wa an-Nūr 94
Fassarar AMMAN CIRCLE Editorial