
Hukuncin Karanta Sūrah Al-Fātihah Lokacin Kwangilar Aure
Karanta Al-Fātihah ko wanin shi daga takamaimman Suwar (wt: Surorin Al’Qurani) ba za a karanta su ba faace a wuraren da aka halatta su. In ka karanta shi a wanin wurin da ba daidai ba - a matsayin aikin ibaadah - a na daukan ta a matsayin Bidi’ah.