Zama Da Ahl As-Sunnah Da Ahl Al-Bidi'ah | Shaykh Ṣāliḥ al-Luḥaydān



Mai Tambaya:

Wanda yake zama da Ahl As-Sunnah (Mutanen Sunnah) da kuma Ahl Al-Bid’ah (Mutanen Bidi’ah) kuma yake cewa rarrabuwar kan al’ummar ta isa, kuma ni ina zama tare da kowa-da-kowa.

Shaykh Ṣāliḥ b. Muḥammad al-Luḥaydān (Allāh Ya Gafarta Masa):

Wannan Ɗan Bidi’ah ne, wanda ba ya rabewa tsakanin gaskiya da ƙarya, sannan ya yi idda’in cewa wannan saboda hadin kai ne, wannan shi ne aikata bidi’ah.

Fassarar AMMAN CIRCLE Editorial

Next
Next

Ma’anar Dimokuradiyya [Democracy] da Tarihin Ta