Hakkin Allāh Akan Bayin Shi

Menene Haƙƙin Allāh Akan Bayin Shi? Sannan Menene Hujjar ?

Haƙƙin Allāh akan bayin Shi shi ne su bauta masa shi kaɗai ba tare da sanya mishi abokin tarayya a wajen bauta ba. Fadin shi - ‏صلى الله عليه وسلم - [tsīrã da amincin Allāh su tabbata a gareshi]:

"فإن حق الله على العباد أن يعبدوه ولا يشركوا به شيئا"

“Tabbas haƙƙin Allāh akan bayi shi ne su bauta mishi kuma kar su hada wani abokin tarayya da shi.”[1]

[1] - Al-Bukhārī 7373, Muslim 30


Previous
Previous

Menene ‘Ibādah?