Menene ‘Ibādah?

Ibaada suna ne gamamme da ya kunshi dukkan abunda Allāh ya ke so kuma ya yarda da shi na daga zantuttuka da ayyuka na fili da na ɓoye.

الْعِبَادَةُ هِيَ: اسْمٌ جَامِعٌ لِكُلِّ مَا يُحِبُّهُ اللَّهُ وَيَرْضَاهُ مِنَ الْأَقْوَالِ وَالْأَعْمَالِ الظَّاهِرَةِ وَالْبَاطِنَةِ

Tambaya Ɗaya Kullum Na Yara Ƙanana - Al-‘Allāmah ‘Arafāt bn Ḥassan Al-Muḥammadī [sh. 4]


Previous
Previous

Menene Asali Guda Ukun Da Za A Tambaye Ka A Kabari?

Next
Next

Hakkin Allāh Akan Bayin Shi