Menene Asali Guda Ukun Da Za A Tambaye Ka A Kabari?

Za a tambaye mu a kabarin mu game da manzo da wanda ya turo (shi) da kuma abunda aka turo.

*Allāh, Mafi Ɗaukaka, shi ne wanda ya turo.

*Kuma Muḥammad - ‏صلى الله عليه وسلم - shi ne Manzon da aka aiko.

*Addinin Musulunci kuma shi ne saƙon da ya zo da shi.

Wannan ita ce fitinar (jarawabar) kabari wadda za a tambaye mu.

-

Tambaya Ɗaya Kullum Na Yara Ƙanana - Al-‘Allāmah ‘Arafāt bn Ḥassan Al-Muḥammadī [sh. 6]


Next
Next

Menene ‘Ibādah?