Duʾâ: Ya Allâh! Na Zalunci Kaina Zalunci Mai Yawa
Ya Allâh! Na zalunci kaina zalunci mai yawa, kuma babu wanda ya ke yafe zunubi faace Kai, domin haka Ka yafe min, ka yi min Rahama (ka jiƙai na), Lallai, kai mai Gaafara ne (Mai yafiya) , Mai Rahama.