Mutum Yana Tsakachi Da Yin Sahur Sai Mai Kiran Sallah (Al-Mu’adhin) ya Kirawo Sallah
Idan mutum yana tsaka da yin sahur sai Mai Kiran Sallah ya kirawo sallah (ta asuba) - shin ya wajaba akan mutum ya tofar da abunda ke bakinshi ko kuma ya ci ya hadiye shi?