Bidi’ah Tafi Soyuwa Wurin Iblîs

Sufyân Ath-Thawrî (رحمه الله) yace:

"Haƙiƙa bidi’ah tafi soyuwa wurin Iblis sama da zunubi domin (ma’abocin ta) ba ya tuba daga bidi’ah, amma ana tuba daga zunubi."

Daga: Tuhfatul al-Iraqeeyah Fil Amaal al-Qalbeeyah sh. 12.

Fassarar AMMAN CIRCLE Editorial daga fassarar turancin ʿAbbâs Abû Yahyâ (Mirâth Al-Anbiyâ)


Previous
Previous

Jingina Kai Ga Tafarkin Magabaata (Salaf)

Next
Next

Kiran Kanka Salafi