Asulan Tawhidi - 1 - Tawhidi  Shi Ne Tushen Addini
AMMAN YT AMMAN YT

Asulan Tawhidi - 1 - Tawhidi Shi Ne Tushen Addini

Qur'âni yayi umarni da bautar Allâh shi kaɗai, ba tare da kishiyoyi ba, kuma yana hani ga shirka. Wannan shi ake kira tawhidin ayyuka da ad-du'a (Al-Tawhîd Al-'Amalî At-Talabi) wato mutum ya sanya ayyukan bautarshi su zamanto na Allâh shi kaɗai, kuma ba ya neman kowa da addu'arsa, neman taimakonsa, neman mafaka, neman agaji da sauransu.

Read More