

Ranar April Fool’s
Ranar ‘April Fool’s’ ta shahara tsakanin wasu mutane a kasar waje - a kasashen da ba na Musulunci ba - ranar daya ga watan Afirilu, kuma wasu Musulmai suna kwaikwayon su a hakan ta yanda suke daukan cewa ya halatta suyi karya a wannan ranar…Menene ra’ayinku game da wannan aqida da kwaikwayo?