Bidi’o’i Suna da Haɗari


Al-'Allãmah Sãlih b. Muhammad Al-Luhaydan - رحمه الله :

"Bidi'o'i suna da haɗari, ba kamar saɓo suke ba, zunubin rashin biyayya yana kan wanda ya aikata zunubin. Bidi'o'i sun ƙunshi gurɓata addini, don haka haɗarinsu babba ne"

An Ciro Daga: Sashe na Rikodin Sauti.

Fassarar AMMAN CIRCLE Editorial daga fassarar turancin @SunnahPubs

Previous
Previous

Raddi Akan Shubuhan Mutanen Bidi'a - "Ku Dauki Gaskiyar Ku Bar Karya"

Next
Next

Manhaji (Hanyar) Na Ahlul-Sunnati wa-l-Jamaʾah