IDAN (ƊAYANKU) YA CI YA SHACIKIN MANTUWA


An karbo daga Abū Hurayrah - Allāh ya yarda da shi - Manzon Allāh (ﷺ) ya ce:

"Idan (dayanku) ya ci ya sha cikin mantuwa, ya cigaba da azuminshi, domin Allah ne ya civar da shi ya shayar da shi."

Muttafaqun ʿAlayhi (1933, 1155)

Fassarar AMMAN CIRCLE Editorial daga fassarar turancin Abū 'Affan 'Abdul-Qādir al-Kowsi daga Hadisai dari na hadda Mujalladi na biyu, Hadisi na 23

Previous
Previous

Bacci Da Rana A Ramaḍān

Next
Next

Kaiwa Zuwa Ramadana Ni’ma Ce