Idan Ban Sauke Qur’āni A Watan Ramadana Ba Shin Ina Da Zunubi? - Imām Ibn ‘Uthaymīn


Shaykh Muḥammad Ṣāliḥ Al- ‘Uthaymīn - رحمه الله - Ya Ce:

“Ba za ka zamanto kana da zunubi ba, amma ya kamata mutum ya yawaita karatun Qur’āni a cikin watan Ramadana, domin shi ne watan da aka saukar da Qur’āni a cikin shi.”

Fatāwá Su’āl ‘Alá al-Hātif na Shaykh Muḥammad bin Ṣāliḥ Al-‘Uthaymīn - Allāh Yayi Mishi Rahama - sh 99

Fassarar: AMMAN CIRCLE Editorials

Previous
Previous

Menene Taqwá? - Shaykh ‘Ubayd Al-Jābirī

Next
Next

Mala’iku Suna Nemawa Masu Azumi Yafiya - Al-‘Allāmah Ibn ‘Uthyamīn