Niyyar Azumi - Shaykh Al-Islām Ibn Taymiyyah


Shaykh Al-Islām Ibn Taymiyyah - رحمه الله - Ya Ce:

“Duk wanda yake sane cewa gobe na daga cikin Ramadana kuma ya nufi ya azumce ta toh wannan ya riga ya ɗaura niyyah.”


Majmū’ Al-Fatāwá (25/ 215)

Fassarar: AMMAN CIRCLE Editorials


Previous
Previous

Mala’iku Suna Nemawa Masu Azumi Yafiya - Al-‘Allāmah Ibn ‘Uthyamīn

Next
Next

Bacci Da Rana A Ramaḍān