AMMAN YT AMMAN YT

Siffofi da Fa’idoji Bakwai Da Ramadana Ya Kebanta Da Su.

Fa’idar da za a dauka daga wannan shi ne cewar karanta Qur’āni a wannan watan ya fi falala akan sauran watanni. Duk da cewar abun so ne ga musulmi ya yawaita karanta Qur’āni a dukkan sauran watanni, amma wannan watan, watan da acikinshi aka saukar da Qur’āni, watan da jibreel (alaihis salam) (ya kasance) yakan zo su yi Muraja’ah Qur’āni da annabi (‎ﷺ), wannan watan yana da falala mai girma game da karatun Qur’āni.

Read More