Matsayin Tawhidi Ga Zukãta


Ibn Taymiyyah - رحمة الله عليه رحمة واسعة - ya ce:

An halicci zukaata ne domin su kasance akan Tawhidi (kaɗaita Allāh da bauta), don haka yayin da suka yi watsi da shi zasu kasance cikin ruɗani. Buƙatuwarsu ga tawhidi da zikiri (tunawa da ambaton Allāh) kaman buƙatuwar kifi ne zuwa ga ruwa. Kifi yakan mutu yayin da ya rasa ruwa; haka zalika zukatã na mutuwa yayin da suka rasa Tawhidi. 


Daga: Madkhal li-Dirāsah al-ʿAqīdah - Tape 1

Fassarar AMMAN CIRCLE Editorial daga fassarar turancin Salafi Center of Manchester.


Previous
Previous

Koyi Aqeeda A Wata Biyar

Next
Next

Addu’a Itace Ibaada